thumbnail image

Matawalle ya ce zai yi amfani da kudin tsoffin gwamnoni wajen raya kasa

Published November 27, 2019. 11:03pm. By Aliyu Abdulaziz. Under Zamfara State

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce zai yi amfani da fanshon tsoffin gwamnoni da ya soke wajen raya karkara. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnatin ya fitar, gwamna Matawalle ya yi takaicin yadda tsohon gwamna ya ke neman a biya shi makudan kudade a dai-dai lokacin da sauran 'yan f...

Comments 0


thumbnail image

BREAKING NEWS

Published November 27, 2019. 10:53pm. By Aliyu Abdulaziz. Under Zamfara State

BREAKING NEWS. Gwamnan Jahar Zamfara Hon(Dr)Bello Muhammad matawallen maradun, Ya Sanyawa Dokar Da Ta Soke Baiwa Tsofaffin Gwamnonin Zamfara Miliyan 10 DUK Wata, hannu.

Comments 0


thumbnail image

Kafisu Gaskiya DODO

Published November 27, 2019. 10:30pm. By Aliyu Abdulaziz. Under Zamfara State

Shifa *matawalle* ba adawa ya hana Ku yi ba, yadai tsani dukkanin wasu kalamai wadanda zasu kawo cikas ga sha'ain tsaro da zaman lafiyar jihar zamfara. Gwamnati bazata lamunci duk wasu kalamai da zasu tunzura al'umma ba. Ku kuma kun maida labaran karya dana tunzura al'umma abun tattaunawar Ku a s...

Comments 0


thumbnail image

Kullu Nafsin Za\'ikatul Maut

Published November 27, 2019. 10:24pm. By Aliyu Abdulaziz. Under JaharZamfara

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraajiun Allah yayiwa Mahaifiyar Dan Majalisar Gusau Da Tsafe Ho. Kabiru Amadu Mai Palace Rasuwa Yau Laraba. Allah Jikanta Da Rahama Ameen

Comments 0


About The Author

Hello, this is the bio section, delete this sample text and insert information about you or your blog.


Recent Blog Posts


Blog Categories